Labaran Duniya |||. Abdul Samad Rabiu BUA, Yaki Amincewa da Naɗin zama mamba a kwamitin kudi na jam'iyyar APC


 Abdul Samad Rabiu BUA, Yaki Amincewa da Naɗin zama mamba a kwamitin kudi na jam'iyyar APC


Fitaccen dan kasuwar nan na Najeriya, Abdul Samad Rabiu Yaƙi Amincewa da shiga cikin kwamitin riko na jam'iyyar APC mai kula da Harƙoƙin kudi. Wannan mataki dai ya jefa al’ummar ƙasar cikin rudani a fagen siyasa da kasuwanci, lamarin da ya sanya ayar tambaya kan dalilansa da kuma abin da ke faruwa ga jam’iyyar APC.




Shugaban kamfanin BUA Group, Yana ɗaya daga cikin manya-manyan kamfanonin Najeriya, ya samu karbuwa sosai a harkar kasuwanci da ayyukan alheri. Matakin da ya ɗauka na kin Amincewa da naɗin na APC ya janyo ce-ce-ku-ce a kan dalilansa, inda wasu ke Ganin ya nisanta kansa da Siyasar ɓangaranci.




KBC Hausa News

Comments