Wata 'yar Isrla ta rubutawa Haas wasikar godiya kan 'karamcinsu'
Danielle Aloni da ƴarta Emilia ƴar shekara biyar, sun shafe kwana 49 a tsare a hannun ƙungiyar Haas a matsayin waɗanda ake garkuwa da su a yankin Gazzza da aka yi ƙawanya.
A ranar 24 ga watan Nuwamba, aka saki uwar ƴar Isrla da ƴarta a cikin shirin yarjejeniyar tsagaita wuta da aka cimma tsakanin Haas da Isra, inda suka haɗu da danginta.
Kafin su bar Gazzza, sai da Danielle Aloni ta rubuta wasiƙar "godiya" ga Haas, tana cewa, "Ina gode muku daga ƙololuwar zuciyata saboda irin tausayin da kuka nuna wa ƴata, Emilia."
Rundunar Qaam, wadda ita ce rundunar ƙungiyar Haas, ta wallafa wasikar a shafinta na Telegram da karfe 1649 GMT a ranar 27 ga Nuwamba.
An rubuta wasikar a asali da harshen Ibrananci wacce aka wallafa ta tare da fassarar Larabci, da hoton Ba’israr uwar da ’yarta.
'Na zama tamkar sarauniya'
A cikin wasiƙar da ta rubuta cikin Ibrananci, Danielle ta ce: “Ita (Emilia) ta yarda cewa ku duka abokanta ne, ba ma abota ba kawai, amma haƙiƙanin abin ƙauna ne."
Kazalika Aloni ta yabi Haas kan irin kyakkyawar kulawar da ta ba su a matsayin waɗanda aka yi garkuwa da su a Gaz√a, inda ta rubuta cewa: "Mun gode da tsawon lokacin da muka shafe tare da ku kuna kula da mu."
Ta kuma ƙara da cewa bayan sabon da ƴarta ta yi da ƴan ƙungiyar Haas, ta kuma dinga jin ta tamkar sarauniya.
"Bai kamata a dinga yin garkuwa da yara ba, amma muna gode muku da ma sauran mutane masu kirki da muka haɗu da su a wannan tafiyar, ƴarta ta dinga jin ta tamkar sarauniya a Gaa," ta ce.
Aloni ta kawo karshen wasiƙarta da nuna tausayin Haas, tana mai cewa: “Zan dinga tunawa da halin kirki da kuka nuna mana duk da halin ƙuncin da kuka fuskanta da kuma asarar da kuka tafka a nan Gaàz."
"Ina fata a cikin duniyar nan da gaske mu zama abokai na ƙwarai," ta rubuta kuma ta ƙara da fatan alheri ga al'ummar Gaz "Ina yi muku fatan lafiya da zama lafiya... lafiya da soyayya a gare ku da iyalanku.
Danielle da Emilia Aloni na daga cikin ‘yan yahudawa24 da smaha ta yi garkuwa da su a ranar 24 ga Nuwamba. Sun ne ziyartar ‘yar uwar Danielle da danginta ne a Kibbutz Nir Oz da ke kudancin Isra’a kafin a yi garkuwa da su.
Comments
Post a Comment